Ranar Hausa

Ibrahim Sanyi-Sanyi Photo: Hamisu Danladi A Ranar Hausa ta 2018 min lissafa wadannan sunayen na Hausawa. Muna neman karin wasu sunayen a wannan shekarar.. Sunayen Hausawa: 1. Tagwai 2....

HAUSA BA DABO BA

HAUSA BA DABO BA #RanarHausa Wasu kalmomin Hausa masu ma'ana fiye da ɗaya. 1. RAMA Rahamu ta taƙarƙare da cin ganyen RAMA kullum wai don ta yi maganin...

NASIHAR WATA UWA MAI HANKALI GA ‘YARTA YAYIN AURENTA

NASIHAR WATA UWA MAI HANKALI GA 'YARTA YAYIN AURENTA 1 - Ki zama kamar baiwa ga mijinki, sai shima ya zama kamar bawa a gare...

BATURE GAGARE BT (1958-2002.)

BATURE GAGARE BT (1958-2002.) Cikakken sunanshi Ibrahim Lawal, an haife shi a cikin Lamama da ke Galadunchi a tsakiyar birnin Katsina. Yayi Gobarau Primary...

LITTAFIN RAHOTON MARASA RINJAYE: YUSUF BALA USMAN DA SEGUN OSOB

LITTAFIN RAHOTON MARASA RINJAYE: YUSUF BALA USMAN DA SEGUN OSOBA Daga Danjuma Katsina A 1976 shekaru 42 da suka gabata gwamnatin soja ta lokacin ta gayyato...

Labarin Soyayyar Laila Da Majnun .Daga Salahudden Uthman Idris

Tarihi Labarin Soyayyar Laila Da Majnun .Daga Salahudden Uthman Idris Waye Majnun lailah? Wani mutum ne da aka yi a daular Banu Umayyad a bisa zance mafi...

AYAR ALLAH A KOFAR DURBI KATSINA

AYAR ALLAH A KOFAR DURBI KATSINA Daga Taskar labarai A jiya laraba 9/1/2019 wani abin Al ajabi ya faru a gadar kofar...

ƘASHIN BAYAN AL’UMMA. ƘARAMAR HUKUMAR KURFI.

ƘASHIN BAYAN AL'UMMA. ƘARAMAR HUKUMAR KURFI. Assalamu Alaikum, sunana Fadila H Aliyu Kurfi 'yar asalin ƙaramar hukumar Kurfi gaba da baya, Marubuciya kuma 'Yar Jalida mai...

GASAR WASAN ZUNGURE TA TARA DUBUN JAMA’A A KATSINA

Daga Bishir Sulaiman Ƙungiyar Haƙuri Jari Ne wadda ke a jahar katsina, ta sanya gasar wasan ƙwallon zungure (SNOOKER) wanda ta yi wa laƙabi da...

SINADARIN DASA KAUNA

Abdurrahaman Aliyu 08036954354 Akwai wasu abubuwa da dama masu tasiri a cikin lamuran soyayya,amma ma fi yawan lokuta akan samu cewa 'yan mata ba su...