Jerin Manyan Yan Kannywood 3 Da Ke Neman Takara.

Manyan yan Kannywood da suka hada da Adam Abdullahi Adam wanda aka fi sani da Daddy Hikima, Aminu Ala da Naziru Dan Hajiya sun...
Rarara Ya Bawa Mutane 6 Kyautar Motoci Ya Kuma Bawa Mutane 14 Kyautar Iphone 13 Pro Haka Zalika Ya Bawa Mutane 200 Kyautar Naira 100,000 Ga Kowanne Mutun Daya.

Rarara Ya Bawa Mutane 6 Kyautar Motoci Ya Kuma Bawa Mutane 14 Kyautar Iphone...

Chairman Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Bawa Mutanen Da Sukayi Nasara a Gasar Daya Saka Ta Wakar Jagaba Shine Gaba Wadanda Sukayi Nasara a...

TARKON ƁERA

  Daga cikin raminsa, ɗan ɓeran na kallon sa'adda maigida ke ta cuku-cukun haɗa masa tarko. Da ya gama sai ɓera ya fito ya nufi...

“Idan na zama ‘yar Majalisa Duk Namijin da aka kama yayi Fyaɗe sai an...

✍️Bishir Umar Honorabul A'isha Balarabe Alaja ta bayyana haka wani Shiri na Gangar Siyasa tare da Kafar yaɗa labarai ta Zamani Media Crew, katsina. Aisha ta...

DSS SUN KAMA MAWAKIN DA YA YI MA MATAN KANNYWOOD WAKA

Biyo bayan wani korafi da wasu matan Kannywood suka aikewa Shugaban MOPPAN na Kasa, Dr. Ahmad Muhammad Sarari, mai taken: "KORAFIN CIN ZARAFI DA...

KANNYWOOD: Bikin Lilin Baba Da Ummi Rahab Ya Haifar Da Cece Kuce.

A ranar Asabar da ta gabata 18 da ga Yuni ce aka yi bikin auren mawaki Shu'aibu Ahmed Abbas wanda aka fi sani da...

Ko Mansura Isah zata Kuma Harkar Fim Ne?

Daga Muhammad kabir Jarumar kannywood Mansura Isa tana daga cikin jaruman da suka yi shura a masana'antar kannywood a cikin kankanan lokaci a sanda ta...

Sako Zuwa Ga Masoyiya Ta Kuma Abar Kaunata Ummi Rahab.

Sako Zuwa Ga Masoyiya Ta Kuma Abar Kaunata Ummi Rahab. Hakika tun lokacin da na fara tozali dake cikin fina finai na shiga matsananciyar damuwa...

SHAN GIYAR BERA

SHAN GIYAR BERA. Hikaya Daga Taskar Labarai ________________________________________________ Wannan labarin tsohuwar karin magana ce, amma Danjuma Katsina ya kawo labarin dalilin da ake kiran karin maganar, asalinta...

Labarin Soyayyar Laila Da Majnun .Daga Salahudden Uthman Idris

Tarihi Labarin Soyayyar Laila Da Majnun .Daga Salahudden Uthman Idris Waye Majnun lailah? Wani mutum ne da aka yi a daular Banu Umayyad a bisa zance mafi...