Rt. Hon Aminu Bello Masari a Fagen Siyasa: Mun Gani a Kasa ba Labari...

*Rt. Hon Aminu Bello Masari a Fagen Siyasa: Mun Gani a Kasa ba Labari Ba* Daukar Nauyi Mun Gani a Kasa ba Labari ba Karkashin...

YA KASHE SAMA DA NAIRA MILLOYAN 43 A TALLAFIN AZUMI A JIHAR KATSINA

YA KASHE SAMA DA NAIRA MILLOYAN 43 A TALLAFIN AZUMI A JIHAR KATSINA. @ jaridar taskar labarai shugaban Bankin bada lamanin kudaden gina gidaje ga ma'aikata...

BALA ABU MUSAWA YAYI RABON KAYAN AZUMI

BALA ABU MUSAWA YAYI RABON KAYAN AZUMI ..........daga ..sanata Mandiya,Malik Anas da Abdullahi Aliyu. Daga taskar labarai Sanata Bello mandiya, akanta janar na jaha.malik Anas.da kuma wani...

NA TAIMAKI SHUGABAN KASA BUHARI DA APC AMMA YANZU INA DANDANA KUDATA

NA TAIMAKI SHUGABAN KASA BUHARI DA APC AMMA YANZU INA DANDANA KUDATA Daga Taskar Labarai Wani littafi da tsohon ministan shara'a na Nijeriya ya rubuta mai...

KOTU TA DAKATAR DA JAM’IYYAR PDP TA JIHAR KATSINA DAGA YIN ZABEN SHUGABANNIN JIHA

KOTU TA DAKATAR DA JAM'IYYAR PDP TA JIHAR KATSINA DAGA YIN ZABEN SHUGABANNIN JIHA Daga Taskar Labarai Wasu 'yan jam'iyyar PDP a jihar Katsina karkashin jagorancin...

MURNAR SAUYA SARKI: RARARA ZAI RABA MOTOCI DA KUJERUN MAKKAH

MURNAR SAUYA SARKI: RARARA ZAI RABA MOTOCI DA KUJERUN MAKKAH. Saboda shauƙin cire Sarkin Kano Muhammadu Sanusi da maye gurbin sa da Aminu Ado Bayero,...

ZUWA GA DANMAJALISSAR JIHA NA KARAMAR HUKUMAR RIMI

ZUWA GA DANMAJALISSAR JIHA NA KARAMAR HUKUMAR RIMI~~~ An dade ana ruwa Ranaka ya dade barka da wannan lokaci, ya hakuri da jama'a? Fatan dai...

AN BADA BELIN KOSAN WAKA

AN BADA BELIN KOSAN WAKA. Daga Shafin Kannywood Exclusive A Yau Alhamis, 27 ga watan Fabrairu 2020, aka bada belin mawakin siyasar nan na jihar Katsina...

INA DAN TAKARAR APC AKIDA ABUBAKAR SAMA’ILA?

INA DAN TAKARAR APC AKIDA ABUBAKAR SAMA'ILA? Daga Taskar Labarai Wani bincike da jaridar Yaskar Labarai ta dau tsawon wata guda tana yi shi ne gano...

TATTAKIN KATSINA ZUWA KANO: ‘YAN JARIDA SUN RABE TSABA DA TSAKUWA

TATTAKIN KATSINA ZUWA KANO: 'YAN JARIDA SUN RABE TSABA DA TSAKUWA ~~~INJI DANJUMA KATSINA Mawallafin jaridun Taskar Labarai da The Links News ya bayyana cewa,...