JAM’IYYAR PDP NA GAF DA SASANTA ‘YAN TAKARKARIN TA.

NEMAN GWAMNAN KATSINA: JAM'IYYAR PDP NA GAF DA SASANTA 'YAN TAKARKARIN TA. Mu'azu Hassan @ katsina city news Jam'iyyar adawa ta PDP na gaf da sasanta 'yan takarkarin...

KATSINA 2023 TARIHIN FAROUK LAWAL JOBE.

KATSINA 2023 TARIHIN FAROUK LAWAL JOBE. Bishir Suleiman @Katsina City news Dakatar a irin wannan lokaci na bukatar masani musamman wanda ya gwanance wajen sanin hada-hadar kudi da...

Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Kano Kabiru Alhassan Rurum ya bayyana ficewarsa daga...

2023: Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Kano kuma shugaban kwamitin fansho na majalisar Kabiru Alhassan Rurum ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar All Progressives Congress...

NEMAN KUJERAR GWAMNAN KATSINA…WAYE FAROUK JOBE

NEMAN KUJERAR GWAMNAN KATSINA...WAYE FAROUK JOBE Daga Ahmad Sani Daura @ katsina city news Faruk Lawal Jobe shi ne Gwamnan da Katsina, ke bukata duba da horan...

KYAUTAR FAM GA CANCANTACE DAN RIMI

RIMI/CHARANCHI/BATAGARAWA (I stand with Rimi) KYAUTAR FAM GA CANCANTACE DAN RIMI...... Godiya ga Ubangijin da yayi damana da sanyi. Tsira da amincin Allah su tabbata ga...

TSAYAR DA MUSTAFA INUWA KULLE-KULLEN AMSAR MULKI A KATSINA

TSAYAR DA MUSTAFA INUWA KULLE-KULLEN AMSAR MULKI A KATSINA.....Wasu Sun Yi Taro A Kaduna Aliyu Salisu @ Katsina City News Mun samu labari sahihi wasu jiga-jigai yan...

TAKARAR GWAMNAN KATSINA..INA KAN TATTAUNAWA..Injiniya NURA Khalil

TAKARAR GWAMNAN KATSINA..INA KAN TATTAUNAWA..Injiniya NURA Khalil @ katsina city news Injiniya Nura Khalil ya ce, ana ta tuntubar shi akan ya fito takarar gwamnan katsina...

“Inada Kwarewar da zan iya kawo gagarumin ci gaba a jihar Katsina idan na...

Khadijah Abubakar @Taskar labarai Quantity Saveyor Alhaji Manni Yakubu ya kira taron Manema Labarai domin bayyana wa Al'umma jihar Katsina manufofin sa, da irin yunkurin...

Wa Ya Kamata Jam’iyyar PDP Ta Tsayar Takarar Gwamna A Katsina?

Binciken Ra’ayin jama’a: Wa Ya Kamata Jam’iyyar PDP Ta Tsayar Takarar Gwamna A Katsina? @jaridar Taskar Labarai Jaridun Taskar Labarai sun nemi jin ra’ayin ’yan jam’iyyar PDP...

Farouk lawal jobe Wanda ya fara biyan kudin form din takarar gwamna daga katsina..yau...

Farouk lawal jobe Wanda ya fara biyan kudin form din takarar gwamna daga katsina..yau ya karbi form din shi .... A rekod na...