HON. ARMAYA’U ABDULƘADIR YA BADA TALLAFIN KUJERU 180 GA MAKARUNTU

HON. ARMAYA'U ABDULƘADIR YA BADA TALLAFIN KUJERU 180 GA MAKARUNTU Daga Abubakar shafi'i Alolo Hon. Armaya'u Abdulƙadir Danmajalissa mai wakiltar Dutsin-ma/Kurfi ya raba kujeru...

SANATAN APC NA SHIYYAR FUNTUA BELLO MANDIYA NA CIKIN RIKICI

SANATAN APC NA SHIYYAR FUNTUA BELLO MANDIYA NA CIKIN RIKICI Daga Taskar Labarai Wata kungiya mai rajin ganin an samu ingantacciyar gwamnati a Arewa (Arewa Good...

YAKUBU LADO MAYAUDARI NE…INJI SANATA AHMAD BABBA KAITA

YAKUBU LADO MAYAUDARI NE...INJI SANATA AHMAD BABBA KAITA Daga Taskar Labarai Sanata mai wakiltar Daura Alhaji Ahmad babba kaita.ya shelanta wa duniya cewa dan takarar gwamnan...

WANE SARKI NE BAI SHIGA SIYASA?

WANE SARKI NE BAI SHIGA SIYASA? Sharhin Taskar labarai Ana ta rubutu da magana cewa wai sarkin Kano Sanusi ya shiga maganar siyasa? Tambaya wane sarki...

YA KASHE SAMA DA NAIRA MILLOYAN 43 A TALLAFIN AZUMI A JIHAR KATSINA

YA KASHE SAMA DA NAIRA MILLOYAN 43 A TALLAFIN AZUMI A JIHAR KATSINA. @ jaridar taskar labarai shugaban Bankin bada lamanin kudaden gina gidaje ga ma'aikata...

Salihu Sagir Takai ya sake komawa jam’iyyar APC

Salihu Sagir Takai ya sake komawa jam'iyyar APC Daga Ibrahim Hamisu, Kano Tsohon dan takarar gwamnan jihar Kano a tutar jam'iyyar PRP Malam Salihu Sagir Takai,...

DAN MAJALISAR FUNTUA YA TSALLAKE RIJIYA DA BAYA

DAN MAJALISAR FUNTUA YA TSALLAKE RIJIYA DA BAYA Daga Taskar labarai Kwanakin baya ,saura kiris da Dan majalisar dokokin katsina daga karamar hukumar funtua, Abubakar Total,ya...

GWAMNATIN KATSINA TAYI WA BUHARI ZAGON KASA A ZABE

GWAMNATIN KATSINA TAYI WA BUHARI ZAGON KASA A ZABE Inji Kabir Murja Daga taskar labarai Shugaban APC akida bangaren Abu sama ila isa funtua Alhaji kabir murja...

AN BADA BELIN KOSAN WAKA

AN BADA BELIN KOSAN WAKA. Daga Shafin Kannywood Exclusive A Yau Alhamis, 27 ga watan Fabrairu 2020, aka bada belin mawakin siyasar nan na jihar Katsina...

Sa6on da PDP keyiwa Allah ne yasa Allah ya karbe mulki ya bawa APC...

Daga Sulaiman Umar Attahiru Bafarawa, tsohon gwamnan Sokoto, ya shawarci 'yan jam'iyyar PDP su kara yawan addu'o'i da tuba ga Allah. A cewar Bafarawa "Laifukan da...