WASANNI: Manchester City Ta Lashe Kofin Premier

Kofin Premier na farko ke nan da City ta dauka tun wadanda ta lashe a 2014 da kuma 2012. Manchester City ta lashe kofin Premier...