Dalilai guda biyar dazasu saka Dr, Hussaini Suleiman Kangiwa, Shugaban masu buƙata na kasa yazamo Sanata Kebbi ta Arewa a shekarar 2023.

0

Dalilai guda biyar dazasu saka Dr, Hussaini Suleiman Kangiwa, Shugaban masu buƙata na kasa yazamo Sanata Kebbi ta Arewa a shekarar 2023.

Biyo bayana hasashe da masana siyasar jihar Kebbi suke akan waye zai gaji kujerar Sanata Kebbi ta Arewa, masana siyasa suna ganin dacewar Dr, Hussaini Suleiman Kangiwa Sarkin Arawan Kabi bisa dalilai guda biyar kamar haka.

• A duk lokacin da Dr, Hussaini Suleiman Kangiwa Sarkin Arawan Kabi, ya halarci wani taro zakaga kaso 90% na mahalatta taron daga cikin dari shi kadai suke kira.

• Ayanzu jamiyyar APC babu wanda ta aminta da amanarsa kamar, Sarkin Arawan Kabi.

• A fagen taimakama ‘ya’yan jamiyyar APC da kokarin hada kan ‘ya’yan jamiyya Sarkin Arawan Kabi bashi da tsara.

See also  Gwamnatin Zamfara ce ta dauki nauyin kai mana hari, Dan takarar Gwamna a PDP ya yi zargin.

• Yabada gudun mawa a kakar zabe ta 2019 har aka samu nasarar lashe zaɓen daya gudana cikin sauki a jihar Kebbi da sauran zabuka.

• Tun daga zaben 2019 akalar siyasar jihar Kebbi tafara canza alkibilarta zuwaga. Sarkin Arawan Kabi.

Alhmamdulillah, da wannan dama muma muke kafa hujja sannan muke ba jam’iyyar APC mai mulki shawara idan lokaci yayi a ajiye mana kwarya a gurbinta.

Rahoto: Comrade Musa Garba Augie.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here