Dazu kenan aka tsinci gawar wani matashi a Ung.dahiru Funtua a wani kangon gida.

0

INNA LILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJ UN.

Dazu kenan aka tsinci gawar wani matashi a Ung.dahiru Funtua a wani kangon gida.

An chire mashi idanu da zakari dakuma wasu daga kayan cikinshi.

ALLAH YAKAUTA YAKARA KAREMU DAGA SHARRIN MASHAIRANTA .

See also  BARAYI SUN KEWAYE GARWA

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here