HIKAYA DAGA TASKAR LABARAI

0

HIKAYA DAGA TASKAR LABARAI
____________________________________________
kamar kowane sati, yau ma ga wani labarin mun kawo maku, bamu San waya rubuta shi ba, ba mu San daga garin da aka aiko shi zuwa yanar gizo ba.wata baiwar Allah ta bamu shi muka ga darasin dake ciki muka ga ya dace jama a su karanta su karu da sakonshi.Abdurhaman Aliyu ya gyara hausa da inganta yadda rubutun yake rakwacan. Asha karatu lafiya. In har kaji dadi labarin nan .ziyarci shafin jaridunmu dake a www.taskarlabarai.com da kuma www.thelinksnews.com da shafin Facebook. Duk sako a aiko ga 07043777779
________________________________________________
LAYA A JIKIN FARJINA: YA ZANYI?

Nayi aure shekaru na goma sha biyu bayan nayi auren muna zaune lafiya da mijina bayan shekara biyu da aure sai muka koma wani gari da zama, da muka koma sai na hadu da wata kawa muka fara abokantaka har muna ziyartar juna saboda ba mu da nisa.

Ranan muna zaune muna hira sai tace man haka nake zaune wai? Nace kamar ya sai tace mun ai kama maza ake yi yanzun a rikesu gam in ba haka ba kishiya zai maki, sai nace takara mani haske sai tace in shirya.

Nasa kayana ta dauke ni mukaje wurin malami da yake na yarda da ita sosai, muna isa aka yi mashi bayani, yacce akawo fatar mijina, haka ko aka yi ‘yan uwa,””its a true life story “”ina fada ne saboda masu irin halina.

Ina yankar fatar na kai wa boka, zanso in gaya maku yanda nayanka “”but its my secret,””ina kaima boka ya yi rubutu ya shanya a gidanshi yabushe “”after three days”” daya diba muka koma,
fatar da rubutu sun bushe, sai aka dauko laya aka dinke da fatar, aka jika a cikin rubutu, ya kwana, “”meanwhile””nima a gidan bokan na kwana ranar domin yace aikin karfe 2 na dare za afara,”” so two oclock dot “”aka tasheni mukaje, ya bude mun cinyata kamar wacce zata haihu yasa rezor ya tsagamin gaba kamar zan haihu ya dauki laya ya turamin a private part dina, ya sa zare da allura ya dinkeni kamar amun operation ko Kari.

See also  IT'S OFFICIAL: CRUDE OIL DRILLING IN NASSARAWA COMMENCES MARCH 21, 2023!

Na dawo gida mijina yadawo hannuna sai abinda nace mashi in zai kwana ya tashi in dai bance yayi ba ba zaiyi komai ba sanadiyyar abin da nayi na rabashi da kowa a duniya, iyyaye, ‘yanuwa abokannai da kowa da kowa.

Ko aike shi na ke ba ko office ya koma kamar “”zombie he do nothing,””har muka yi 12years da aure, yanzun aurenmu 14 years, ina zaune kwatsam private part ya fara kumburi, ciwo, kaikayi, fitan ruwa da sauransu.

A hakan har nayi shekara 1 banfadawa kowa ba ga wari har nazo tafiya na gagarata naje asibiti aka ce ya kumbura Kuma”” its seems like cancer I need to be operated,”” ana tsagani sai ga laya, a gunda yakwanta yaci jikina for “”Al this years”” yana yankewa yana fadowa ga wari kuka nake ina rokon ya zanyi, daga ina zanfara kawa takaini ta baro.

Yanzun ya zanyi inna mutu”” my husband is useless kugayamin what to do.””

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here