BINCIKE NA MUSAMMAN

KU BIYO MU

0FansLike
0FollowersFollow
77FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

An dauke shara ar Mahadi Shehu daga katsina zuwa Kano

An dauke shara ar Mahadi shehu daga kotun tarayya ta katsina zuwa kotun tarayya ta Kano. Wannan ya biyo bayan wata takardar korafi da mahadi shehu ya shigar akan yana zargin ba za a yi masa adalci a kotun katsina ba.

YAN SANDA SUN SAKE KAMA MAHADI SHEHU

muazu hassan@ jaridar taskar labaraiYan sanda sun sake kama mahadi shehu a tashar jirgin kasa ta kubwa dake Abuja.kamar yadda wata majiya ta tabbatar ma jaridun mu a hukumar yan sandaSun kama shi yau Talata 16/2/2021 da Rana lokacin yana a cikin...

Wasu makarantun sakandare 23 a Zamfara na bukatar dauki cikin gaggagawa

Wasu makarantun sakandare 23 a Zamfara na bukatar dauki cikin gaggagawa Shuaibu Ibrahim daga Gusau An bayyana cewa gwamnatin jihar zamfara ta gano makarantun sakandare 23 da ke bukatar daukin gaggawa . Hakan ya fitone daga bakin Kwamishinan Ilimi na jihar zamfara, Dakta Ibrahim Abdullahi a lokacin...

Shekara Guda Da Aka Rabani Da Aikin BBC Hausa – Nura Muhammed Ringim

Shekara Guda Da Aka Rabani Da Aikin BBC Hausa – Nura Muhammed Ringim Sannu a hankali yau shekara daya kenan da aka raba ni da aikin BBC Hausa.Shekara daya kenan da haka kawai ba tare da aikata wani laifi ba shugaban shashe Hausa na BBC...

TATTANAUWA

JIYA BA YAU BA

SIYASA

LABARI CIKIN HOTUNA

Photo news ...yau 18/10/2021 muka ga wannan motar tsaye a yahaya madaki way..kusa da gidan man Dan marna ..ko ina za a kai kayan?...

YADDA AKA FID DA SABON SHUGABAN APC A JAHAR KATSINA

RAHOTON MUSAMMAN; YADDA AKA FID DA SABON SHUGABAN APC A JAHAR KATSINA Muazu Hassan @Katsina City News A ranar Laraba 13 wajen wani taron wasu bangaren masu ruwa...

Najeriya Kasarmu Ta Gado.

Najeriya Kasarmu Ta Gado. Idan Gwamnati na bada bashi ko tallafi sune na Gaba-Gaba harda goggoriyo gurin karba amman idan Gwamnati tace zata ciyo bashi...

Sheikh Dr, Abubakar Giro Argungu Ya Dawo Gida Najeriya.

Sheikh Dr, Abubakar Giro Argungu Ya Dawo Gida Najeriya. A yammacin yau Alhamis Babban shehin mu National Working Committee Jibwis Najeriya limamin turnuku na...

Advertisement

PHOTO GALLARY

LABARI CIKIN HOTUNA

BALA ABU MUSAWA MUKE SO!

INA ZA MU SA KAN MU!

BALA ABU MUSAWA NE ZABINMU