HOTUNA; KWASTAM SUN HARBE MATASHI SABODA BUHUN DUSSA.

0

HOTUNA; KWASTAM SUN HARBE MATASHI SABODA BUHUN DUSSA.
@ katsina city news
A yau asabar 12/3/2022 da misalin karfe biyar na yamma jami an kwastam a jahar katsina. Suka harbe wani matashi mai suna Abdulmalik lawal Dan unguwar kofar daga sun ganshi da babur ya dauko buhu.
Bayan harbe shi har lahira sai gashi ta tabbata ashe buhun dussa ce ya dauko.
An kai Abdulmalik asibitin FMC dake katsina inda a can ya rasu.
Kwastam a jahar katsina sun mayar da ran Dan Adam kamar kisan Sauro.
Munyi kokarin magana da jami an hukumar kwastam abin yaci tura..jami in hudda da jama rsu yaki daukar waya.haka ma shugaban na shiyyar katsina yaki daukar waya.

See also  ME YASA AKA KASHE HAKIMIN YAN TUMAKI?


Katsina city news
@ www.katsinacitynews.com
Jaridar taskar labarai
@ www.jaridartaskarlabarai.com
The links news
@www.thelinksnews.com
07043777779 08137777245

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here