Jami an hukumar yaki da cin hanci da Rashawa, na EFCC zasu shigo jahar katsina don sa ido ga zaben da za a yi na shugaban kasa a ranar asabar 23 ga wata
Jami an zasu tabbatar da cewa duk wata almundahana a zaben bata faru ba.in kuma suka gani zasu dau matakin shara a.
Daya daga cikin jami an ya tabbatar wa da taskar labarai cewa, zasu shigo kuma zasu gudanar da ganin anyi zabe mai tsabta.