Daga Sulaiman Umar
Rahotan dai ya biyo bayan kiran da ministan muhalli, kimiyya da fasaha, Farfesa Frimpong Boateng, ya yi cewa ya kamata limamai su ajiye amfani da lasifika wajen kiran sallah, su koma amfani da tura sakon waya ko kiran ta manhajar WhatsApp.