LABARAI DA DUMI DUMINSHI

0

Taskar labarai ta tabbatar wani irin hawan jini ya taso ma mai martaba sarkin Daura yanzu haka yana karkashin kulawar likitoci.daya daga cikin editocin jaridar yaje har inda sarkin yake jinyar wannan hawan jini.amma da sauki.
Daya daga cikin likitocin ya tabbatar wa da jaridar nan cewa ya Samu farfadowa sosai har yaci abinci. Kuma har ana hira dashi da safiyar yau.ba kamar jiya da dare ba, da babu Wanda yayi tsammanin zai kai safe.
Taskar labarai ta samu tabbacin an janye duk jami an tsaron da suka yi wa gidan katanga .yanzu jami an tsaron gadin gidan kawai ke wajen.
Sarkin dai yana da kusan shekaru chasa in a duniya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here