Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Katsina Sen. yakubu Lado Dan marke Da Sauran Jiga-jigan Jam’iyyar PDP A Jahar Sun Ziyarci Tsohon Sakataren Gwamnatin Katsina Kuma Tsohun Dan Takarar Gwamnan A Jam’iyyar APC Dr. Mustapha Inuwa A Ofishin Sa Dake Chikin Garin Katsina.