MAGUNGUNA BIYAR(5)NA TAFARNUWA.

0

MAGUNGUNA BIYAR(5)NA TAFARNUWA.

A yau insha Allah zamu kawo yadda zaa magance wasu manyan cutuka guda biyar ta hanyar amfani da Tafarnuwa da ruwa.

GASU KAMAR HAKA.

1. Hight blood pressure
2. Sanyin ƙashi
3. Rage tumbi
4. Cancer
5. Kashe kurajen fuska/bacteria.

YADDA ZAAI AMFANI DA ITA.

Da farko zaka samu tafarnuwa kamar guda daya sai ka ɓare ka dauki kamar sili 3 ka daka su kadan sai ka samu ruwa mai kyau kofi daya ka zuba a ciki kabar shi kamar minti 5 sannan ka hanye ruwan da safe kafin ka karya.

Zaka yi haka tsawon wani lokaci,da kanka insha Allah zakai mamakin canjin da zaka samu a jikin ka.

See also  SUNAYEN HAUSAWA DA MA'ANONINSU.

Wannan kashi na farko ne insha Allah zamu kawo muku kashi na biyun bada dadewa ba

Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama Salati.

LIKE AND SHARE.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here