Maimartaba Sarkin Katsina ya tabbatar ma Malam Gambo Muhammed (RATIBI)amatsayin sabon Limamin Katsina. Allah ya tayashi riko. Shi kuma liman Muhammadu Lawal Allah ya gafarta masa.