manufarmu
Mun kafa wannan jarida domin samar da ingantattun labarai,
· Don fadakar da Al’umma
· Domin ilmantar dasu
· Domin nishadantar dasu
· Don wayar masu da kai
· Bamu da wata manu fat a cin fuska ko batanci
· Duk abin da za mu kawo tabbas sai saboda dalilan mu na kafa jaridar
· Zamu amince duk mai son amfani da labaranmu don kara watsa su bisa amincewa daga wajenmu bayan ya nemi izini.
· Duk wani ra’ayi wanda wani ya rubuto mana ban a wakilin mu ba ko bincikenmu ra’ayin wanda yayi ruhutun ne ba namu ba