Mubarak Bala Argungu, Yayi kira Zuwaga Halastaccen Shugaban Matasan Jam’iyyar PDP, Yazama Mai Gaskiya Da Rikon Amana.
Al’ummar jihar Kebbi suna tayaka murnar wannan nasara daka samu. Suna maraba da zuwanka jihar Kebbi domin gaisuwa ga uwayenka tareda hadin kan matasan Jam’iyyar PDP.
Mubarak Bala Argungu. Matasan Jam’iyyar PDP reshen jihar Kebbi ashirye muke domin bada tamu gudunmawa a wannan tafiya. Allah yabashi ikon fadin gaskiya komai dacinta
Mubarak Bala Argungu. Yayi Addu’a Allah Yatayaka riko Allah yabaka nasara akan wannan kujera taka.