Muhammad sa ad El bashi …Dan asalin Najeriya

0

Muhammad sa ad El bashi …Dan asalin Najeriya .

Bakar fata shine shugaban masu fille kan wadanda aka yanke ma hukuncin kisa a kasar Makka.dan shekaru 58..ya shekara 25 yana wannan aikin ya fadawa …jaridar Saudi Gazette cewa..a Rana ya Kan fille kan mutane hudu zuwa biyar.ya danganta da wadanda aka zartarwa hukuncin kisa…daga shafin jaridar taskar labarai. Na www.taskarlabarai.com

See also  Kungiyar TBO Na Daga Matsalar Buhari

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here