Mutum 40 ne suka kamu da Cutar Kurona a Kano
Daga Ibrahim Hamisu, Kano
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce mutum 40 ne suka kamu da cutar sarkewar numfashi Korona,
Sanarwar ta ce daga karfe 10:12 na daren 4-1-20 an gwada mutum 286 daga dakunan gwaje-gwaje na jihar kano,
Sannan an sallami mutum 48, jimillar wadanda aka samu a jihar Kano 58765, yayinda wadanda suka kamu ya kai 2,364
Wadanda aka tabbatar sun kamu adadinsu yakai 318, an kuma sallami mutane 1,978, sai mutum 68 da aka tabatar sun mutu daga wannan