Nadin sarautar sardaunan Katsina ; me yasa mangal ya bar filin taron

0

Labarin Bayan fage

Nadin sarautar sardaunan Katsina ; me yasa mangal ya bar filin taron?

Daga wakilan Taskar labarai

Wani abin da ya faru. Wajen nadin Ibrahim idah sardaunan Katsina​ a yau shine yadda ana tsakiyar nadin Alhaji Dahiru Bara u Mangal …ya bar wajen taron da tawagar sa..Babu Wanda ya San dalilin yin hakan ba kuma Mai cewa ga abin da ya faru.

Anga kawai ya baro. Babbar rumfa ya zo ya Shiga mota yayi tafiyarsa…duk kuwa da cewa wajen a akwai baki a ciki da wajen kasar nan .suna zazzau ne

An Dade ana rade radin cewa idah da mangal ba a shiri sosai..yanzu kuma ana ganin zata Kara kwabewa .Don Wanda ya samu kujerar takarar Sanata a APC daga Katsina ta tsakiya Alhaji Kabir Barkiya na kusa da Alhaji Dahiru mangal ne.

See also  Shugaba Buhari ya mika Ta'aziyya ga al'ummar Kano

Kuma idah yaci abin da zafi ..yaso sanatan nan kamar ransa..

Ko wannan ne dalili ko wani ne ? Allah ne masani…

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here