Hangen Na Sama Ya Kawo Lalacewa Aikin Gwamnati – Isa Katsina

Daga Kabir Ahmed S Kuka Jahar Katsina ta yanzu na daya daga cikin yankunan arewacin Najeriya wadda ta kyankyashe ma'aikata wadanda suka yi suna ba a Najeriya kadai ba hadda kasashen waje. Kusan babu wani sashe na aikin gwamnati wanda dan jahar Katsina(tun ana kiranta da lardi koma kafin lardin) bai sa hannunsa aciki ba walau na tsaro ko zaman...

Kowa Dan Nijeriya Yana Da Rawar Takawa Don Yakar Kalaman Batanci

Shugaban kungiyar bunkasa ci gaban fasahar sadarwa mai suna CITAD tace kowane dan Najeriya na da rawar da zai taka domin samar da zaman lafiya cikin kasa.  Shugaban na kungiyar ta bunkasa ci gaban fasahar sadarwa mai suna CITAD da ke bibiyar kalamun batancin da ake yayatawa a kafofin yada labarai da kuma na sada zumunta, yayi bayanin cewa kalamun...

Cutar Kwakwalwa Da Yadda Ake Tafiyar Da Ita

Daga Sulaiman Bala Idris Mutane da dama suna fama da cutar kwakwalwa, don haka ne ma masana kimiyyar zamantakewa da sanin halayyar jama’a suke dan shan wahala wurin gudanar da bincike dangane da wannan maudu’in. Akwai wasu daga cikin masana wadanda suka tafi akan cewa ta cutar tabin hankali shifci ce. Saboda a nasu takaddamar, cutar kwakwalwa na iya zama...

Tashin Hankali A Zamfara: Kowa Ya Saurara!

Daga Sulaiman Bala Idris Abin dai da ban mamaki, ga kunya, daure kai, da rashin sanin ya kamata. Ni wasu lokutan ma, na kan ji tamkar na daura hannu bisa kai, na yi ta kwala ihu. Da zaran na ji an ce Zamfara, sai hankalina ya kada, zuciyata ta buga ras! Domin na san bai zama dole ya kasance cewa...

BIDIYO

video

Kamfanin Layin MTN: Gawurtattun Barayin Zaune

Daga ISB Daurawa Wadanda su ka san wayar salulata, za su shaidi yadda lambar da ake latsawa a kira ko a kasha kira (green & red button) su ka kode, su ka wahala kamar wanda aka shekara bakwai ana aiki da su. Duk kuwa da cewa wayar ba ta wuce wata guda ina aiki da ita ba. Akwai wata shahararriyar jaruma...

Darussan Da Na Samu A Shugabanci A NUJ

  Daga Danjuma Katsina Nasara Da Kurakuran Da Na Aikata An rantsar da mu da qarfe biyar na marece.an zabe ni  cikin   murna  da  farin  ciki,na  dau nauyin anje  gidan abincin  Al mara  I   dake  GRA.an ci  abinci kyauta. A daren na nemo  tsarin mulkin  kungiyar , wanda  akayi  sabo, don a tsarin kungiyar  ana  canza  mata   tsarin mulki lokaci  lokaci.ina  da ...

Rayuwa Cike Da Aminci: Kasashe 20 Da Su Ka Fi Zaman Lafiya A Duniya

Daga Idris Sulaiman Bala Cikin rayuwar fargaba da taraddadin da duniya ta tsinci kanta, kusan kowanne sassa na duniya na fama da barazana daya zuwa biyu na ta’addanci, barna da keta haddin dan Adam. A }asashen turawa musamman yammacin duniya, irinsu Amurka, haka nan wani katon zai bushi iska ya je kasuwa ya siyo bindiga me sarrafa kanta irin ‘yar...

Yaron Da Ya Fi Kowa Wayo Da Hazaka A Duniya

Daga Sulaiman Bala Idris, Abuja A kullum a wannan duniyar matukar ba barinta mutum ya yi ba, ma'ana rai ya yi halinshi, ka yi ta ganin ababen al'ajabi da mamaki kenan. Duk lokacin da a ka samu sauyin zamani, sai abubuwan al'ajabi sun ninka. Idan a shekaru 200 da su ka shude za ka cewa mutum nan gaba za a samu...