Darussan Da Na Samu A Shugabanci A NUJ

  Daga Danjuma Katsina Nasara Da Kurakuran Da Na Aikata An rantsar da mu da qarfe biyar na marece.an zabe ni  cikin   murna  da  farin  ciki,na  dau nauyin anje  gidan abincin  Al mara  I   dake  GRA.an ci  abinci kyauta. A daren na nemo  tsarin mulkin  kungiyar , wanda  akayi  sabo, don a tsarin kungiyar  ana  canza  mata   tsarin mulki lokaci  lokaci.ina  da ...

Rayuwa Cike Da Aminci: Kasashe 20 Da Su Ka Fi Zaman Lafiya A Duniya

Daga Idris Sulaiman Bala Cikin rayuwar fargaba da taraddadin da duniya ta tsinci kanta, kusan kowanne sassa na duniya na fama da barazana daya zuwa biyu na ta’addanci, barna da keta haddin dan Adam. A }asashen turawa musamman yammacin duniya, irinsu Amurka, haka nan wani katon zai bushi iska ya je kasuwa ya siyo bindiga me sarrafa kanta irin ‘yar...

Yaron Da Ya Fi Kowa Wayo Da Hazaka A Duniya

Daga Sulaiman Bala Idris, Abuja A kullum a wannan duniyar matukar ba barinta mutum ya yi ba, ma'ana rai ya yi halinshi, ka yi ta ganin ababen al'ajabi da mamaki kenan. Duk lokacin da a ka samu sauyin zamani, sai abubuwan al'ajabi sun ninka. Idan a shekaru 200 da su ka shude za ka cewa mutum nan gaba za a samu...

Shekara Daya Da Rasuwar M.D Yusufu: Bankwana Da Kundin Tarihi Mai Rai

Daga Danjuma Katsina Makabartar dan Takum da ke  birnin Katsina, ta samo asali ne daga wani malami masanin addinin musulunci kuma waliyyi mai suna Muhammad Ibn Ahmad At-Tazakhat. A nan ne a ka rufe M.D Yusufu, a gefe da kabarinsa. Daga hannun dama kabarin mahaifiyarsa ne mai suna Hajiya Hadiza, wadda ta rasu shekaru 10 da su ka wuce. Daga hagu kabarin yayarsa ce mai suna Hajiya Akila wadda ta rasu shekaru 20 da su ka wuce. Wajen da a ka rufe shi, shi ya zabi wurin shekaru 15 da su ka wuce. Kuma an ce wani lokaci ya kan...

Murtalan Jikin Naira 20: Cikar Shekaru 40 Da Rasuwarshi

Daga ISB Daurawa Murtala Muhammad ya na xaya daga cikin shugabannin Nijeriya da ba zai yiwu a manta da su ba. Matashin shugaba xan shekaru 37, an yi mishi kisan gilla a ranar 13 ga watan Fabrairu, shekaru 40 kenan cur da su ka gabata; a wani shirin juyin mulkin da ba a yi nasara ba, qarqashin shirin Laftanar Kanar...

Dare Dubu Da Daya

Musulunci  da  musulmai  su suka kawo duk wani  cigaba a komai na duniya,kowane fanni ka fara bincikensa na tarihin kawo shi. Da kuma cigabansa a duniya zaka ga cewa Musulmai sun taka wata irin rawa wadda  ba wanda ya taka kamarta a duniya. Zaka ga nasu sunyi shi cikin tsafta  da ilmi da kuma  basira da  hikima amma aka dauki...

Matashin Da Ya Fi Kudi A Najeriya

A Tsawon lokaci da wannan  mujalla ta dauka tana  bincike ta gano   Alhaji  Abdurahaman  Bashir  musa  shugaban kamfanin Rahamaniya shine Matashi  day a fi kudi a Najeriya,Mun tabbatar da haka ne  bisa la akari da shekarunsa  da kuma yadda ya sami kudinsa bata hanyar  gado ko siyasa ko kuma kwangilar daga wata gwamnati ba. Yadda ya fara daga  karamar ...

Wa Ya Zagi Ahmad?

Kwanakin   baya  muka  hadu   a   Kaduna  don  murnar  cikar    farfesa  Ibrahim malumfashi   shekaru   a  duniya.kafin nan  na bi  wani  rubutun da  ya rika  yi, na  cikarsa  wadan nan shekaru  a filinsa  da  ke jaridar   AMINIYA.rubutun  ya  burge ni  yadda  ya tuna baya.  Wannan yasa  na tuno  da wani rubutun  tuna  baya.  Dana buga  a   mujallar Matasa.wadda  ta fito  a ...

Yadda Masu Kudi Ke Sarrafa Siyasa Da Zabe: Darasi Daga Alhaji Dahiru Mangal

Daga Danjuma Katsina Shiga siyasa,wani lamari ne dake bukatar kudi.kudi kudi kudi kuma ba kana na ba.kudi wandanda ake kashewa baka da tabbacin dawowarsu. Don baka da tabbacin zaka ci zaben.kudi wadanda makiyanka zai iya fin amfana dasu fiye da masoyanka. Saboda a lissafi ka kana son ka jawo makiyinka ne ya yarda da kai . tunda ka riga ka...