Dare Dubu Da Daya
Musulunci da musulmai su suka kawo duk wani cigaba a komai na duniya,kowane fanni ka fara bincikensa na tarihin kawo shi. Da kuma cigabansa a duniya zaka ga cewa Musulmai sun taka wata irin rawa wadda ba wanda ya taka kamarta a duniya.
Zaka ga nasu sunyi shi cikin tsafta da ilmi da kuma basira da hikima amma aka dauki...
Matashin Da Ya Fi Kudi A Najeriya
A Tsawon lokaci da wannan mujalla ta dauka tana bincike ta gano Alhaji Abdurahaman Bashir musa shugaban kamfanin Rahamaniya shine Matashi day a fi kudi a Najeriya,Mun tabbatar da haka ne bisa la akari da shekarunsa da kuma yadda ya sami kudinsa bata hanyar gado ko siyasa ko kuma kwangilar daga wata gwamnati ba. Yadda ya fara daga karamar ...
Wa Ya Zagi Ahmad?
Kwanakin baya muka hadu a Kaduna don murnar cikar farfesa Ibrahim malumfashi shekaru a duniya.kafin nan na bi wani rubutun da ya rika yi, na cikarsa wadan nan shekaru a filinsa da ke jaridar AMINIYA.rubutun ya burge ni yadda ya tuna baya. Wannan yasa na tuno da wani rubutun tuna baya. Dana buga a mujallar Matasa.wadda ta fito a ...
Yadda Masu Kudi Ke Sarrafa Siyasa Da Zabe: Darasi Daga Alhaji Dahiru Mangal
Daga Danjuma Katsina
Shiga siyasa,wani lamari ne dake bukatar kudi.kudi kudi kudi kuma ba kana na ba.kudi wandanda ake kashewa baka da tabbacin dawowarsu. Don baka da tabbacin zaka ci zaben.kudi wadanda makiyanka zai iya fin amfana dasu fiye da masoyanka. Saboda a lissafi ka kana son ka jawo makiyinka ne ya yarda da kai . tunda ka riga ka...
An Fara Gina Titi A Dajin Sambisa
Rundunar sojin Najeriya ta fara wani aikin gina titi a tsakiyar dajin Sambisa da garuruwan da ke makwabtaka da shi a jihar Borno a arewa maso gabashin kasar.
A wata sanarwa da ta fitar, rundunar ta ce ta fara wannan aiki ne a kokarin ta na mayar da dajin wajen da mutane za su iya zama da kuma dandalin da...
Majalisa Ta Gargadi ‘Yan Nijeriya Kan Amfani Da Kudin Intanet, Bitcoin
Majalisar dattawan Najeriyar ta nuna matukar damuwarta a kan yadda ake jan hankalin 'yan kasar don rungumar tsarin amfani da kudin intanet na Bitcoin din, musamman a matsayin wata hanyar zuba jari da ke rubbanya riba cikin sauri.
Majalisar ta nuna damuwar ne bayan wata muhara a ranar Talata a kan wani kudurin da wani dan majalisar, Sanata Benjamin Uwajumogu...
Wai Duniya Saura Shekara … Ta Qare?
Daga Danjuma Katsina
A binciken masana ilmin taurari da sararin samaniya sun ce wannan duniyar ta kumu tana iya shekara bilyan biyar tana zama mai amfani ga rayuwa ta dan adam, tsirrai da kuma dabbobi.sun tabbatar cewa sinadari dake gewaya wa a cikinta na iska da ruwa da hasken rana, da kuma yadda wasu taurarin kewaya duniyar tana samar...