An Tube Rawanin Dan Sule Lamido Daga Sarautar Hakimi

An Tube Rawanin Dan Sule Lamido Daga Sarautar Hakimi Masarautar Dutse da ke jihar Jigawa ta tube rawanin dan Tsohon gwamnan Jihar Jigawa Sule Lamido, wanda ya ke matsayin Hakimin Bamaina, Mustapha, Lamido daga mukaminsa bisa zarginsa da hada harkar sarauta da siyasa. A cewar masarautar za ta sanar da sabon Hakimin da zai maye gurbinsa a nan gaba. Majalisar masarautar Dutse...

Jarumar Finafinan Hausa Hauwa Maina Ta Rasu

Shahararriyar jarumar nan ta fina-finan Hausa Hajiya Hauwa Maina ta rasu jiya Laraba da daddare. Rahotanni sun bayyana cewa ta rasu ne a asibitin Malam Aminu Kano bayan ta sha fama da jinya. Ana sa ran za a yi jana'izarta a  yau Alhamis a garin Kaduna, inda take zaune gabanin rasuwarta. Hauwa Maina na daga cikin matan da suka jima suna fitowa...

YADDA AKA KIFAR DA GWAMNATIN BUHARI A 1985 Kashi na uku

YADDA A KIFAR.GWAMNATIN BUHARI A 1985.. Kashi na uku.. Fitowa ta uku A na saura kwana daya  sallah Babangida ya bar Legas ya tafi Minna hutun sallah, bayan duk sun gama yin tsare-tsarensu na juyin mulkin. A ranar 26 ga watan Agusta 1985, ita ce ranar da Musulmi ke bikin Babbar sallah a fadin kasar, a kuma wannan ranar ce wadanda suka shirya juyin...

Gwamnati Ta Haramta Shan Kodin A Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta haramta hadawa da sayar da maganin tari mai Kodin bayan BBC ta bankado yadda ake sayar da shi barkatai. Ministan Lafiya na kasar Farfesa Isaac Adewole ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ta hannun Mataimakin Daraktan watsa Labara na Ma'aikatar Olajide Oshundun. Mr Oshundun ya shaida wa manema  labarai cewa za a ci gaba...

Harin Mubi: An Kashe Mutum 27 A Masallaci Da Kasuwa

Gwamnatin Najeriya ta umurci jami'an tsaron kasar da su tsaurara matakan tsaro a kasuwanni da sauran wuraren ibada a garin Mubi da ke jihar Adamawa. Hakan ya biyo bayan matakin ne sakamakon wani harin kunar bakin wake da bam-bamai da aka kai wani masallaci da ke kasuwar garin Mubi wanda ya kashe akalla mutum 27 tare da jikkata wasu da...

YADDA AKA KIFAR DA GWAMNATIN BUHARI A 1985

YADDA AKA KIFAR DA GWAMNATIN BUHARI A 1985 Fitowa ta Biyu Littafin ya rawaito cewa, jita-jitar gudanar da wannan juyin mulki, ta karede kasa. Wannan jita-jita an yin ta ne ga wadanda suke da masaniyar yadda za ayi juyin mulkin, wanda aka tsara ta amfani da basira da kwarewa, wanda duk kwarewa da kuma bajintar jami’an da ke tattare da  Buhari a...

Shugaba Buhari Ya Gana Da Donald Trump

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da takwaransa na Amurka Donald Trump a fadar White House da ke Washington a yau Litinin. Shugabbannin sun tattaunawa kan batutuwan tattalin arziki da tsaro da suka shafi kasashen biyu. Muhammadu Buhari ya zamo shugaba na farko daga nahiyar Afirka (Kudu da sahara) da ya gana da Mista Trump a Washington. Amurka da Najeriya na da...

YADDA AKA KIFAR DA GWAMNATIN BUHARI A 1984

YADDA AKA KIFAR DA GWAMNATIN BUHARI A 1984 A jiya Asabar ne aka kaddamar da littafin tarihin Rayuwar sarkin gwandu… Muhammad Bashir..taron ya samu halartar jiga jigai a kasar nan ..cikinsu har da wakilan shugaban kasa .. Wanda gwamnan Katsina Alhaji​Aminu Bello Masari cfr ya wakilta.. Wani babi da yafi daukar hankali a littafin shine..na Inda sarkin gwandu ya bayyana dalla...

YADDA AKA KIFAR DA GWAMNATIN BUHARI A 1984

YADDA AKA KIFAR DA GWAMNATIN BUHARI A 1984 A jiya Asabar ne aka kaddamar da littafin tarihin Rayuwar sarkin gwandu... Muhammad Bashir..taron ya samu halartar jiga jigai a kasar nan ..cikinsu har da wakilan shugaban kasa .. Wanda gwamnan Katsina Alhaji​Aminu Bello Masari cfr ya wakilta.. Wani babi da yafi daukar hankali a littafin shine..na Inda sarkin gwandu ya bayyana dalla...

BARABO DA GWANIBA

BARABO DA GWANIBA From Umar Cikingida Allahu akbar shekara kwanace yau 1 ga April 2018 ne ya Marigayi Malam MDyusufu ya cika shekaru ukku da rabuwa da ku amma haryanzu jimamin rashin shi. A cikin abubuwan alkhairi da zamu iya tunashi da su sune: Kamar Katsina Vocational Training Centre, wannan cibiya marigayi ne ya kafata run shekarar 2000 Wadda ya hannan ta amarta...