Mun Kware Wajen Shirya Magudin Zabe, Cewar Sanata Mantu

Daga Abdulrahman Aliyu Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ibrahim Mantu, ya bayyana cewa wannan lokacin na yafiya ne da manta baya tare da tsaya tsayin daka domin maido da martabar Nijeriya. Mantu ya ce yana da hannu cikin magudin zabukan da aka yi a baya. Dan siyasar ya ce "ba dole ne sai na je rumfar zabe na sauya alkaluman...

SINADARIN DASA KAUNA

Abdurrahaman Aliyu 08036954354 Akwai wasu abubuwa da dama masu tasiri a cikin lamuran soyayya,amma ma fi yawan lokuta akan samu cewa 'yan mata ba su fiye bada hankalin su a wannan wajen ba,sukan manta da irin wadannan abubuwansu fake da cewaa ai lallai namiji shi ne mai kashe da rabawa,shi ne ya kamata ya yiwa mace komai,amma ni a hangena...

Fadar Mai Marba Sarkin Katsina Ta Yi Cikar Dango

Daga Abdulrahman A jiya juma’a ne  30 ga Maris 2018 Mai girma Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya halarci nade-naden sarauta da mai martaba Sarkin Katsina ya yi wa wasu fitattun Mutane a Jihar nan. Daga cikin wadanda aka nada din akwai, Kakakin Majalissar Dokokin ta Jihar Katsina Alhaji Abubakar Yahaya Kusada wanda aka nada a matsayin Garkuwan Katsina...

Cin Zarafin Yara Ya Zama Ruwan Dare A Najeriya

Daga Abdulrahman Aliyu A wani bincike da hukumar kula da kananan yara ta duniya ta gabatar a Nijeriya, kan yadda ake cin zarafin kananan yara. Ta bayyana yadda kullum ake samun korafe-korafe na cin zarafin yara ta fuskoki kala-kala. A binciken da ta gabatar ta bayyana cewa a Nijeriya akwai fitattun hanyoyi uku da ake cin zarafin yara, wadanda suka hada...

Jami’an ‘Yansanda Sun Bayyana Wa ‘Yan Jarida Nasarorin Da Suka Samu

Daga Bishir Suleiman S/Kasuwa A ranar laraba ne, rundunar 'Yansandan jihar kwara ta tasa ƙƴeyar waɗanda ake zargi da aikata laifukan tsafi. An kama matsafin da ƙoƙunan kan mutane a garin Ilorin. Kwamishinan 'Ƴansanda Lawal Ado ya bayyana cewa an cafke Sulaiman Adenifuja da ƙoƙunan kan mutane guda uku a kan hanyar Ogbomosho a yankin Eiyekorin dake ilori a ranar...

Ba Bu Wanda Ya Isa Ya Hana Ni Fadar Gaskiya – Dino

Daga Jamil Adamu Balarabe Dan Majalisar dattawan Nijeriya, Sanata Dino Melaye ya ce ba zai yi shiru da bakinsa ba matukar ya ga wani abu da ake gudanarwa a gwamnatin Buhari da bai dace ba. Sanatan ya bayyana wa manema labarai cewa baya tsoron tsage gaskiya a duk inda ta kama a fade ta, ba kuma ya duba daga jam'iyyar da...

FIM DIN JUYIN SARAUTA (PALACE COUP) YA LASHE SAMA DA MILIYAN TALATIN- BALARABAT RAMAT

A ranar  talata aka yi bikin kaddamar da fim din Juyin Sarauta aa dakin taro na Meena Event da ke titin Lugard kusa da gidan gwamnatin jihar Kano. Manyan mutane da dama sun halarci wannan biki sannan sun kaddamar da shi a wannan rana, babban mai kaddamarwa wanda Ya kasance dan majalisar Kiru da Bebeji  Hon Abdulmuminu Jibril Kofa ya...

Tarihin Rayuwar Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano

Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin Rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin wannan cibiya (Sheikh Ja'afar Islamic Documentation Centre). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26/Rabii'u Awwal/1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu'yan ta'adda suka kai masa, a daidai lokacin da Yake jagorantar sallar asuba a MasallacinJuma'a na dorayi. Dake Kano,  Ya rasu ya bar Mata biyu, da...

BITA DA KULLIN BINCIKE: WANE ‘’ LAIFI’’HUKUMAR SUFURIN [KTSTA] TA JAHAR KATSINA TAYI?

Daga Danjuma Katsina Hukumar sufuri ta jahar Katsina ,wadda aka fi sani da KTSTA na daga cikin hukumar sufuri da tayi tasiri da suna da kuma samar wa masu karamin karfi da mabukata hanyar safara a kasar nan, a baya ta zama abin misali da kuma wasu jihohi suyi takakkiya har jahar Katsina domin daukar darasi akan yadda hukumar ta...

Komawar Yan PDP Zuwa APC A Katsina Abin Da Ba Fada Ba!

Daga Danjuma Katsina A makon da ya gabata ne ranar asabar aka yi wani gagarumin buki a Katsina na amsar wasu jiga jigai daga jam iyyar PDP Zuwa APC wanda cikin jiga jigan akwai tsahon kakakin majalisar dokoki na jahar katsina da yan majalisar su goma sha takwas da wasu tsaffin kwamishinoni da tsaffin masu ba tsohuwar gwamnati shawara da...