Gidauniyar Maigemu Ta Rabawa Marayu Kayan Sallah na Miliyoyin Nairori

Gidauniyar Maigemu Ta Rabawa Marayu Kayan Sallah na Miliyoyin Nairori4 Daga Abdurrahman Aliyu Sama da Marayu dari biyar (500) ne suka amfana da tallafin kayan Sallah da gidauniyar Maigemo suka raba a garin Kankiya da ke Jihar Katsina. Wannan gidauniya dai wadda take karkashin daukar Nauyin Dan majialissar Jiha mai wakiltar Kankiya Honarabul Salisu Hamza Rimaye, a yau 13/6/2017 ta shirya gagarumin...

SAI WATA RANA RAMADAN!

SAI WATA RANA RAMADAN! Yau Laraba 28/09/1439 (lissafin Nijeriya) kuma 13/06/2018 da ƙarfe 5:36 na safe Wata zaya ɓullo a "Ƙafin Gabas" (Eastern Horizon); yayin da ita kuma Rana ta ɓullo da ƙarfe 6:03 na safe; watau mintuna 27 tsakaninta da Wata. Bayan awa 3 da minti 9, Watan zaya ɓace gabaɗaya a sararin sama, yadda ba a iya ganin shi...

Kotu a Najeriya ta Daure Tsohon Gwamnan Filato Joshua Dariye Shekara a16 a Gidan Yari

Kotu a Najeriya ta Daure Tsohon Gwamnan Filato Joshua Dariye Shekara a16 a Gidan Yari Wata kotu Nijeriya ta samu Joshua Dariye da laifin cin amana da almubazzaranci. Mai shari'a Adebukola Banjoko ta samu Mr Dariye, da laifi a kan tuhumce-tuhumce 17 daga cikin 23 da hukumar yaki da cin hanci ta EFCC ta zarge shi da aikatawa. Laifukan sun hada da...

Dubban ‘Yan Gudun Hijira Daga Zamfara Sun Kwararo Jihar Katsina

Dubban 'Yan Gudun Hijira Daga Zamfara Sun Kwararo Jihar Katsina Daga Abdurrahman Aliyu A wani rahoto da Yusuf Ibrahim Jagaba na Rediyo DW ya gabatar ya bayyana cewa Sama da mutane 3000 ne suka shiga jihar Katsina neman mafaka daga jihar Zamfara a cikin makon nan sakamakon hare-haren yan bindiga. Mafi akasarinsu suna zaune ne a runfunan kasuwanni a wani gari Dansabau...

MAGANIN CIWON SUGA DA HAWAN JINI DA SAURANSU NA GARGAJIYA

MAGANIN CIWON SUGA DA HAWAN JINI DA SAURANSU NA GARGAJIYA Daga Balarabe Shehu Illelah, Kasar Sin (China) Ko ka san cewa masana ilimin kimiyyar magunguna na Kasar Sin da India sun tabbatar da cewar daya daga cikin manyan magungunan warkar da ciwon suga (diabetes) shine ganyen mangwaro? Ganyen magwaro na dauke da sinadarai masu yawan gaske da ke amfana wa jikin Dan’adam,...

Buhari Na Yunkurin Kamani Bisa  Zargin Boge: Obasanjo

Buhari Na Yunkurin Kamani Bisa  Zargin Boge: Obasanjo Daga Abdurrahaman Aliyu Tsohon Shugaban Kasa, Cif Olusegun Obasonjo ya koka kan cewa Shugaba Muhammad Buhari na shirin damke shi a kan zargin rashawa na karya. Wannan ikirari na Obasonjo yana zuwa ne bayan makonni da shugabannin biyu suka yi musayar kalamai masu zafi. Obasanjo ya Bayyana cewa, "Wadansu majiyoyi na tsaro sun tabbatar min da...

MATSALAR RUWAN SHA A JIHAR KATSINA ME GWAMNATIN MASARI KE YI?

MATSALAR RUWAN SHA A JIHAR KATSINA ME GWAMNATIN MASARI KE YI? daga Abdurrahaman Aliyu Ya zuwa yanzu za a iya cewa matsalar ruwan sha a jihar Katsina ta zama ruwan dare game duniya. Wannan ya sa daya  daga  cikin wakilin Mu na wannan Jarida Abdurrahama Aliyu ya yi mana Rangadin Kananan hukumomin jihar  Katsina guda 34 domin kalatawo da kuma yi...

BUHARI YA MAIDA RANAR DAMOKURADIYYA 12 YUNI MADADIN 29 MAYU DOMIN KARRAMA ABIYOLA

BUHARI YA MAIDA RANAR DAMOKURADIYYA 12 YUNI MADADIN 29 MAYU DOMIN KARRAMA ABIYOLA Marigayi Abiola ne ya lashe zaben da akayi a watan Yuni na 1992 wanda gwamnatin mulkin soja ta wancan lokacin ta soke shi, kuma akasarin 'yan kasar na ganin shi ne zabe mafi sahihanci a tarihin siyasar kasar. Shugaba Buhari ya ce zai bai wa marigayin babbar lambar...

RICIN KUDI A KUNGIYAR MAWAKAN APC: AN KORI SU YALA DA NINGI.

RICIN KUDI A KUNGIYAR MAWAKAN APC: AN KORI SU YALA DA NINGI. Satin da ya wuce ne wata badakala ta barke tsakanin mawakan jam'iyyar APC, inda suka zargi cewa gwamnatin APC ta bayar da kudi ga Kungiyar kimanin naira miliyan dari a hannun fitaccen mawakin nan Rarara, shi kuma ya yike kudin ya ki basu har ma a wata waka...

GWAMNAN JIHAR KATSINA YA BUƊE  MASALLACIN JUMA’A A MAKARANTAR HASSAN USMAN KATSINA

GWAMNAN JIHAR KATSINA YA BUƊE  MASALLACIN JUMA'A A MAKARANTAR HASSAN USMAN KATSINA Daga Abdurrahaman Aliyu Rt. Hon. Aminu Bello Masari, a yau 1 ga watan Yuni, 2018 ya buɗe  masallacin juma'a a makarantan kimiya da fasaha wadda akafi sani da Hassan Usman Katsina Polytechnic. Gwamnan ya isa masallacin kafin fara sallar juma'a inda aka gudanar da sallar juma'a raka'a biyu tare da...