YA GANAWA KARENSA AZABA DON YA KOYA MAI DARASI

YA GANAWA KARENSA AZABA DON YA KOYA MAI DARASI An tsare wani mutum dan kimanin Shekaru 27 mai suna Patrick Shurod Campbell, saboda zarginsa na azabatarwa da cin zarafin zarafin karensa mai suna Dimitri. Hukumar tsaro ta yankin Palm Beach County da ke Florida, sun bayyana cewa sun samu rahoton faruwar abun ne ta hanyar kiran waya daga makotan Campbell kan...

Sakamakon Zaben Kaduna: APC Ta Samu 14 PDP 4

Sakamakon Zaben Kaduna: APC Ta Samu 14 PDP  4 Hukumar zaben jihar Kaduna (KSIEC) ta sanar da sakamakon zaben kananan hukumomin da aka yi makon da ya gabata, inda ta tabbatar da sakamakon kujerun kananan hukumomi 18 cikin 23 da ke jihar. Shugabar Hukumar zaben jihar Dakta Saratu Dikko, ce ta bayyana sakamakon da aka gudanar ranar 12 ga Mayu 2018,...

AN KASHE MANAJAN KAMFANIN DANGOTE

AN KASHE MANAJAN KAMFANIN DANGOTE Majiyar BBC Hausa ta rawaito cewa, An kashe manaja da ma'aikata biyu na kamfanin simintin attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Aliko Dangote, a yankin Oromia na kasar Habasha. Manajan wanda dan kasar Indiya ne mai suna Deep Kamara ya mutu ne tare da wadansu 'yan kasar Habasha biyu. Wata sanarwa ta ce suna kan hanyarsu...

An cafke ƙasurgumin ɗanta’adatar da ya shahara wajen garkuwa da mutane

An cafke ƙasurgumin ɗanta'adatar da ya shahara wajen garkuwa da mutane Shugaban ƴanta'adatar da ya shahara wajen kashe mutane da yin garkuwa da su, wadda ake kira da Barau Ibrahim aka Rambo, sun gwanace wajen yin ta'adanci a yankunan Birnin Gwari da ke a jahar Kaduna, da hanyar Abuja, Kaduna da Kano da kuma Jahar Zamfara, an damƙe shi ne...

ANA YIMA OFISHIN SAKATAREN GWAMNATIN KATSINA GYARAN FUSKA

ANA YIMA OFISHIN SAKATAREN GWAMNATIN KATSINA GYARAN FUSKA Daga Wakilanmu. Wani aiki da Jaridar Taskar Labarai ta tabbatar yana gudana yanzu haka a ofishin sakataren gwamnatin jihar Katsina Dakta Mustafa Muhammad Inuwa, shi ne wani gagarumin gyaran fuska da ake yi Wanda ba a taba kamar sa ba tunda aka gina sakatariyar. Aikin kamar yadda binciken mu ya tabbatar ya shafi iyar...

An Sace Sama Da Mutane 80 A Kaduna

Rahotanni daga Birnin Gwari a jihar Kaduna na cewa 'yan bindiga sun sace sama da mutum 80 a kan wata babbar hanya. Wani Jami'an Kula da Motocin Haya ta NURTW, sun ce an sace mutanan ne a kan wata babbar hanya da ta hada arewaci da kudancin kasar. Wasu Mazauna yankin da jami'an sufuri Birnin-Gwari sun ce a ranar Lahadi ne...

Bakatsine Ya Daukaka sunan Nijeriya a Idon Duniya

Bakatsine Ya Daukaka sunan Nijeriya a Idon Duniya Daga Abdurrahaman Aliyu Abdulmumini Sani Mati dan kimanin Shekaru 20 haifaffen dan Jihar Katsina da ke karatun digiri na farko a sashen Kudi da kididdiga a Jami'ar City da ke Kasar United Arab Emirates ya kafa tarihin tare da daukaka sunan Nijeriya a Idon Duniya, a wata gasa da aka yi a United...

AN GUDANAR DA TARON SAMARWA MATASAN JIHAR KATSINA MAFITA A SHIYYAR DAURA

AN GUDANAR DA TARON SAMARWA MATASAN JIHAR KATSINA MAFITA A SHIYYAR DAURA. Daga Bishir Suleiman Kammafinin ɓunƙasa zaman lafiya da tsaro ( Peace Builders Security Concepts) da haɗin guiwar gwamnatin jahar Katsina sun gudanar da taron bita kan lamuran sha da fatacin miyagun ƙwayoyi a tsakanin matasa, taron ya gudana, a ɗakin taro na Muhammad Buhari da ke Daura Motel. Taron ya samu...

Tarihin Marigayi Khalifa Isyaka Rabi’u

Tarihin Marigayi Khalifa Isyaka Rabi'u Bayanai sun nuna cewa an haifi marigayin ne a 1928 Ya yi karatun AlKur'ani da na addinin musulunci a birnin Kano Kafin daga bisani a tura shi birnin Maiduguri na jihar Borno domin kara karatu Ya koma Kano inda ya ci gaba da koyar da karatun Kur'ani da na addini. Daga baya ne kuma...

Allah Ya Yi Wa Khalifa Isyaka Rabi’u Rasuwa

Allah ya yi wa Shugaban Darikar Tijjaniya a Najeriya Khalifa Isyaka Rabi'u, rasuwsa. Daya daga cikin 'ya'yan marigayin ya shaida wa manema labarai cewa ya rasu ne a wani asibiti a birnin Landan na Ingila a yammacin ranar Talata. Marigayin, wanda ya sha fama da rashin lafiya a 'yan kwanakin nan, ya rasu ne yana da shekara 90 a duniya. Baya ga...