SAKAMAKON GASAR GAJERUN LABARAI TA ARC. AHMAD MUSA DANGIWA 2020 A ZANGO NA FARKO

0

SAKAMAKON GASAR GAJERUN LABARAI TA ARC. AHMAD MUSA DANGIWA 2020 A ZANGO NA FARKO

Kimanin marubuta 327 ne suka sami nasarar turo da samfurin labarinsu. Bayan tacewa a matakai daban-daban, daga karshe dai an fitar da Samfuran Labarai 30 da suka yi zarra, wato su ne wadanda suka tsallake mataki na gaba da za a ba horo na kwana daya a jihar Katsina, ranar Asabar 15 ga watan Agusta, 2020, a karamin dakin taro na Munaj Event Center da ke kusa da rukunin gidaje na Fatima Shema a cikin birnin Katsina, da karfe 10:00 na safe, Insha Allah!

Wannan hoto da ke sama shi ne yake dauke da jerin sunayen mutane 30 din da suka sami nasarar zuwa zagaye na biyu.

See also  SHUGABA BUHARI YA RATTABA HANNU AKAN DOKAR DA TA BA MATASA DAMAR TSAYAWA TAKARA

Kwamitin Gudanarwa na Dangiwa Literary 2020.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here