SARKIN KATSINA IBRAHIM DAN MUHAMMADU BELLO
Hoton siffar Sarkin Katsina Ibrahim Dan Muhammadu Bello (1870-1882) da daya daga cikin wasu Turawan Faransa yan yawon bude ido ya zana wajan shekarar 1875. Suka ce duk inda sukaje ba su sami wani Sarki mai kana nan shekaru irin shi ba, gashi Jarumi, Adali. Allah yaji kan shi da sauran kakanin mu da Rahma Ya yafe masu Yasa Aljannah mako. “Wakafa billahi Shahida”