Shekara Guda Da Aka Rabani Da Aikin BBC Hausa – Nura Muhammed Ringim

0

Sannu a hankali yau shekara daya kenan da aka raba ni da aikin BBC Hausa.Shekara daya kenan da haka kawai ba tare da aikata wani laifi ba shugaban shashe Hausa na BBC na wannan lokaci ya yanke hukuncin cewa BBC Hausa ba ta bukatar wakili a Kaduna, duk da mihimmancin Kadunaa Najeriya.

Na yi godiya ga Allah domin daga wancan lokaci zuwa yanzu ina raye, ban kuma sami wata cuta sanadiyyar rabuwa da aikin BBC ba.

Zato na cikin abubuwan dake haddasa kiyayya tsakankanin mutane. Na ce zato domin zato ne ya sanya wasu a BBC Hausa suka dora min karan tsana, suka hau tsangwama, kage da bata suna duk da aiki da na yi kamar ba na son kai na kuma ba wata tsiya na ke samu ba illa wahala.

Akwai hasahe da dama da wasu suka yi a bisa barin aiki na BBC. Wasu sun ce gwamnati ce, wasu sun ce aiki na ne ba a so, wasu sun ce tsari ne BBC ta sauya na daukar yara kanana, ta kori manya wadanda suka dade suna bauta.bKo menene dalili ni kam tuni na barwa Allah, domin a kiyama zai yi alkalanci tun a duniya ma wasu sun fara gani.

Labarai24
Home Featured Shekara Guda Da Aka Rabani Da Aikin BBC Hausa – Nura Muhammed Ringim
FeaturedLabarai

written by Buhari Abba Rano
February 15, 2020

Duk da na bar BBC aikin da na ke yi ya tsonewa wasu ido, wasu ba su dena bibiyata da sharri ba.An aika ni aiki wani wuri a sabon wurin da na samu, wani ya ce na zagi gwamnati, na rubuta a facebook cewa kada su dawo bayan an yi zabe.Wani ya je har gidan da na fara aiki ya cewa in an sani aiki ba na yi..duk daya, tuni Allah ya yi nesa da ni da sharrin su don abinda ba su sani ba Nurah is a very versatile individual.I was a teacher, a banker and a broadcaster and now a poutry and fish farmer…with this kind of versatility duk hassadar ka you can’t toch me ( remember MC Hammer?).

Wani ya kai karata wajen wani cewa na yi posting a Facebook na zagi BBC, cewa ya shawarce ni na daina. To abinda bai sani ba wanda ya kai karar wajen sa shine ya fara sanya min foundation na zalunci da kiyayya a BBC, duk da haka na amince a lokacin.

Yanzu ma ba zagi ko la’anta ba ce, shawara ce ga ‘yan baya duk mukamin da ka kai a rayuwa ka da ka yi dalilin raba wani da aiki don wallahi babbar masifa ce ga magidanci wanda bai shirya ba.

Shekara daya yau amma wallahi babu wani wanda ku ke ji na da shi a rediyo da ya kira ni ko da jaje ya yi min balle taimako ko na Naira daya. Hasali ma waya ta shiru kamar ba caji. Shekara daya bayan halaccin da na yiwa mutane da yawa. Gwamnoni, yan majalisar kasa, manyan ma’aikatan gwamnati, ‘yan kungiyoyi, malamai na musulunci da na kirista etc.

Wallahi da ka raba wani da aiki kila kwara kai ka bar mukamin don alhakin da zaka dauka na da yawa. Matasa kuma don Allah ina jan hankalin ku ku koyi sana’a, don sharrin dake cikin aiki na da yawa, kuma ka na nan wata ran za’a raba ka da shi, in baka da abin yi sai matsaloli. Ba kuma ina cewa ina cikin wata matsala ba ne, a’a shawara ce .

See also  FG begins training for over 600 youths

Mutane da yawa sun taimaka wajen bata min suna, amma ina shaida musu ina nan daram, wai inna wuro taga dambu. Kuma abinda ba su sani ba ba’a kashe bakin tsanya. Nurah will never see injustice and keep mute. I live on.

Kuma ya kamata masu karatu su sani ba wai na rubuta wannan don ina cikin wata matsala ba ne aaaaaa, wallahi babu don wani ya yi min wani comment maras dadi ..ga amsar da na ba shi.

Umar Yusuf Agd Babu wani fadar sirri anan yallabai. Bance ina da wata damuwa ba..tarihi ne kawai..dan jarida baya shiru…karanta sosai mana.Tarihi ne..ina dariya ma na rubuta..I am comfortable…I am not a poor man. Ina aiki yanzu, ina kuma sanaa ta. Share holder ne a banks and other places.

Daga Shafin Nura Muhammad Ringim, Tsohon Wakilin Sashen Hausa na BBC, a jihar Kaduna, Nijeriya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here