TATTAUNAWA

Kotu ta dakatar da sabon Sarkin Kontagora a jihar Neja Muhammadu...

Yanzu-Yanzu Kotu ta dakatar da sabon Sarkin Kontagora a jihar Neja Muhammadu Barau na Bakwai. Daga: Comrade Musa Garba Augie.

Akwai yiwuwar gwamnatin shugaba buhari ta sake korarar wasu ministoci

Rahotanni sun tabbatar da cewa akwai yiwuwar gwamnatin shugaba buhari ta sake korarar wasu ministoci bayan kammala taro dasu. Wanne fata zakuyi wa Ministan da...

Bani Da Gurin Da Ya Wuce Taimakawa Matasa –Hon. Danlami Kurfi

Ruwan Offer: Bani Da Gurin Da Ya Wuce Taimakawa Matasa –Hon. Danlami Kurfi Daga El-Zaharadeen Umar, Katsina Tsohon dan majalisar tarayya wanda ya wakilci kananan hukumomi...

BARAYI SUN KEWAYE GARWA

BARAYI SUN KEWAYE GARWA @ Jaridar taskar labarai Yanzu muke samun labarin barayi dauke da makamai sun kewaye garin garin garwa dake karamar hukumar batsari. Kuma ana...

GGwamnan katsina ya nada Alhaji Bature Umar Masari PPS na gidan...

Gwamnan katsina ya nada Alhaji Bature Umar masari PPS na gidan gwamnatin katsina. Bature Wanda yake tsohon dan jarida ne da yayi aiki da jaridun...

Sallar Asham a kasa mai tsarki.Makkatul mukaramma a jiya

Sallar Asham a kasa mai tsarki.Makkatul mukaramma a jiya Asabar 5/Ramadan

Gwabna zulum ya ragewa wasu mata hanya lokacin da sukayo icce

HOTUNA;Gwabnan jahar barno babagana umar zulum ya ragewa wasu mata 12 hanya lokacin da sukayo icce a daji domin tausaya a garesu. ...

AN SAKE GABBATAR DA MAHADI SHEHU A KOTU

AN SAKE GABBATAR DA MAHADI SHEHU A KOTU muazu hassan @ jaridar taskar labarai A yau Talata 16/3/2021 hukumar yan sanda ta jahar katsina ta sake gabatar...

LABARAI DA DUMI DUMIN SU

Jaridar taskar labarai ta tabbatar Mahadi shehu yanzu haka yana tsare a wajen yan sandan katsina, zai fara kwanan sa na farko a wajen...

MU ƘADIRAWA MUNA TARE DA SHEKIH ABDULJABBAR NASIRU KABARA HAR GOBE

MU ƘADIRAWA MUNA TARE DA SHEKIH ABDULJABBAR NASIRU KABARA HAR GOBE--Bazallahi Daga Shekih Bazallahi Nasiru Kabara Malamin Addinin muslinci A Nigeria Kuma Kani Ga Dr Qariballahi...

Gwamnatin Kano ta dakatar da sheikh Abduljabbar daga yin Wa’azi

Yanzu-Yanzu : Gwamnatin Kano ta dakatar da sheikh Abduljabbar daga yin Wa'azi Daga Ibrahim Hamisu, Kano Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da Sheikh Abduljabbar sheikh Nasiru...

Kungiyar Waiwaye adon tafiya ta yi bikin cika shekaru 6 da...

Kungiyar Waiwaye adon tafiya ta yi bikin cika shekaru 6 da kafuwa Daga Ibrahim Hamisu, Kano A ranar litinin da ta gabata Kungiyar raya aladu da...

Akan Bashin 850 Matashi a Kano ya cakawa wani Kaho a...

Akan Bashin 850 Matashi a Kano ya cakawa wani Kaho a kirji Daga Ibrahim Hamisu, Kano Rundunar’ yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wani...

Wani Jami’in Tsaro Ya Sadaukarda Motarsa Da Lafiyarsa Ya Kashe Dan...

Wani Jami'in Tsaro Ya Sadaukarda Motarsa Da Lafiyarsa Ya Kashe Dan Ta'adda Daga: Nasir Aliyu Babanyaya Wani jami'in tsaro na farin kaya wato DSS yayi Sanadiyyar...

YAN SANDA SUN BADA MAHADI SHEHU BELI

YAN SANDA SUN BADA MAHADI SHEHU BELI @ jaridar taskar Yan sanda sun bada mahadi shehu beli a yam Macin jiya Litinin 7 /12/2020 bisa wasu...

Lauyoyin mahadi shehu sun je kotu suna bukatar a tabbatar masa...

Lauyoyin mahadi shehu sun je kotu suna bukatar a tabbatar masa da yancin sa na Dan kasa.wanda ya bashi yancin walwala. An saka ranar tara...

Gwamnan Ondo ya yabi shirye-shiryen rage raɗaɗin rayuwa

Gwamnan Ondo ya yabi shirye-shiryen rage raɗaɗin rayuwa   Gwamnan Jihar Ondo, Oluwarotimi Odunayo Akeredolu, ya yaba wa Gwamnatin Tarayya kan shirye-shirye daban-daban da ta fito...

Mu bamu janye yajin aikin da mu ke ba – ASUU

Mu bamu janye yajin aikin da mu ke ba – ASUU Daga Ibrahim Hamisu Ƙungiyar malaman jami’o’in ta ƙasa wato ASUU ta yi watsi da rahoton...

An ƙaddamar da shirin tallafa wa matan karkara da jari a...

An ƙaddamar da shirin tallafa wa matan karkara da jari a gabashin Nijeriya Shirin nan na Gwamnatin Tarayya na raba agajin tsabar kuɗi ga matan...

AN ZABI SHUGABANNIN YAN JARIDU NA KAFAFEN INTENET RESHEN JIHAR KANO

AN ZABI SHUGABANNIN YAN JARIDU NA KAFAFEN INTENET RESHEN JIHAR KANO Daga Ibrahim Hamisu, Kano Ƙungiyar ƴan jaridu a kafafen Intanet reshen jihar Kano, sun zaɓi...

BABBAN SHUGABA

BABBAN SHUGABA 1. Yau Juma'ar karshe muke, A Rabi'u auwal dai muke, A wata na samun shugaba. 2. A watan fa Mauludi muke, Kaunar Habibi mun rike, Mahmudu babban shugaba. 3....

An bayyana rasuwan malami Aliyu ‘yandoto a matsayin babban rashi ga...

An bayyana rasuwan malami Aliyu 'yandoto a matsayin babban rashi ga al'umar jihar Zamfara---- Sani gwamna Daga Shu'aibu Ibrahim gusau Mataimakin Shugaban Jam'iyya na shiyyar Zamfara...

Allah ya jikan ka shahararren makarancin Alkur ani mai tsarki Dan...

Allah ya jikan ka shahararren makarancin Alkur ani mai tsarki Dan kasar sudan  

Zanga-zanga Ta Ɓarke A Amurka Sakamakon Zaɓen Shugaban Ƙasa

YANZU-YANZU | Zanga-zanga Ta Ɓarke A Amurka Sakamakon Zaɓen Shugaban Ƙasa Zanga-zanga ta ɓarke a wasu biranen Amurka yayin da ake dakon sanin wanda ya...

An kama masu tare hanyar Zaria zuwa Funtua

YANZU YANZU 🔴 An kama masu tare hanyar Zaria zuwa Funtua Rundunar sa kai ta Danzaki ofireshan Zaman lafiya me yaki da ayyukan yan ta'adda tace...

Wani fursuna da ya gudu a jihar Edo ya kashe wanda...

DA ƊUMI-ƊUMI: Wani fursuna da ya gudu a jihar Edo ya kashe wanda ya ba da shaida a kansa a kotu Ɗaya daga cikin fursunoni...

INEC TA DAGE DUKKAN ZABUBBUKA CIKE GURBI SABODA TARZOMAR END SARS

INEC TA DAGE DUKKAN ZABUBBUKA CIKE GURBI SABODA TARZOMAR endsars Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ɗage dukkan zaɓuɓɓukan cike gurbi da ta shirya yi...

Allah yayima SARKIN YAKIN KATSINA rasuwa

Innalillahi wa'inna ilaihin raj'un.Allah yayima SARKIN YAKIN KATSINA rasuwa, ALH.BASHIR MAMMAN IFO.Allah yajikansa, ya gafarta masa.Allah ya shirya masa zuri'ar daya bari, ya basu...

Wata babbar kotu a Kaduna ta dakatar da sabon sarkin Zazzau

DA DUMI-DUMI | Wata babbar kotu a jihar Kaduna karkashin jagoranci mai shari'a K Dabo ta dakatar da sabon sarkin Zazzau Amb. Ahmad Nuhu...

Hajiya Sadiya Umar Farouq da Madam Pauline Tallen wajen miƙa buhunan...

Hajiya Sadiya Umar Farouq da Madam Pauline Tallen wajen miƙa buhunan abincin agaji daga Rumbun Abinci na Ƙasa, a Jos