Tawagar Mu

Muhammad Danjuma Katsina
Mawallafi

Ya fara aikin jarida  tun a 1991 da jaridan yayi editan mujallar MSS ta ABU Zaria 1990, yayi Edita Mujallar Gwagwarmaya 1994 -1999 , wakilin sashen hausa na radio Iran na farko ya rubuta din bin mukaloli, wadanda suk fito a sama da jaridun talatin daban daban. Ya taba rike mataimakin shigaba a kungiya yan jaridu ta kasa NUJ reshen jihar Katsina.

Ya rubuta litattafai da yawa ya rike mukamai a kungiyar marubuta ta kasa reshen Katsina (ANA)

Ya samu lambobin yabo akan rubuce rubucensa da bincike na jarida .

avartar

Asshahabu Lawal Rafukka

Tsohin malamin makaranta ne day a koma aikin jarida yayi aiki da kamfanin dillancin labarai na tsawon shekara ashirin da hudu kafin yayi ritaya.
Ya rubuta sharhi da labarai masu yawa wadanda suka fito a kafofin watsa labarai daban daban na jarida rediyo da talabijin

avartar

Muhammad Bello

Malami ne a jami’a kuma dan jarida da yayi aiki a kafofin watsa labarai daban daban da suka hada da jaridun Triumph, Thisday, Authority da leadership.

avartar

Umar Cikingida

Masanin kididdigar tattalin arziki kuma masanin sarrafa inji mai kwalwa, mataimaki musamman ne ga mawallafin wannan jarida

avartar

Abba Muhammad Katsina

Dan jarida ne day a kwashe shekaru masu yawa yana aiki da gidan radion BBC sashen Hausa ya danyi aiki da jaridar Blueprint ya kuma aiki da sashen hausa na Radio Jamani DW. Yanzu dan jarida ne mai zaman kansa