TSARIN TALLARMU
Muna amsar kowace irin talla banda wadda ta sabawa
Addinin musulunci
Ta cin mutuncin wani addini (Misali Kiristanci)
Cin fuska ko bata juna ko cin zarafi
Duk wata talla zamu karanta muyi nazari kafin bugawa
Idan ta kamazamu nemi shawarar lauyoyinmu
Farashin Talla
Daga nan har zuwa wani lokaci bamu da wani Qayyadajjen farashi. Kowace talla za mu buda ta mu tattauna da kai mu yanke hukuncin abin da za ka biya