Wannene Ba Wannene Ba?
1- Iyan Zazzau Alhaji Muhammad Bashar Aminu – Dan Sarkin Zazzau Muhammadu Aminu. Zuri’ar Katsinawa.
2- Yariman Zazzau Alhaji Munir Jafaru – Dan Sarkin Zazzau Jafaru Dan Isyaku. Zuri’ar Barebari.
3 – Magajin Garin Zazzau Ambassador Ahmed Nuhu Bamalli – Dan Marigayi Magajin Garin Zazzau Nuhu Bamalli. Zuri’ar Mallawa.