YA GINAWA MAHAIFIYARSHI MAKARANTA DA MASALLACI A MATSAYIN SADAKAT JARIYA
Governor Bello Matawalle
Ya Gine Filin Da Mahaifiyarsa Ta Siya Danufin Ta Gina Makarantar islamiya Da Masallaci.
Koda Allah Ya Karbi Rayuwarta Tana Da Manufar Wannan Aikin Alkairin Sai Rai Yayi Halinsa.
Ganin Wannan Manufar Tata Ta Alkairi Yessa Governor Matawalle Ya Cika Mata Gurinta Ya Gine Filin Yayi Masallaci Da Makaranta A Matsayin Sada Katul Jariya.
Wannan Makarantar Da Masallacin Da Injimin Ruwa Za,a Bayar Dashi Kyautar Allah Zuwa Ga Mabukata.
Wannan Sadaukarwace Zuwa Ga Mahaifiyarsa Warda Allah Yayiwa Rasuwa.
Muna Fatan Allah Ya Sakawa Dr Bello Matawalle Da Aljanna Firdausi.
Shima Allah Ya Bashi Wadanda Zasuyi Masa Irin Wannan Aikin Alkairi Koda Bayan Baya Duniya
Allah Yaji Kan Hajiya.
Allah Ya Kara Haskaka Kabarinta.