Yadda Kasar European Da Norway Suke Shuka Dankalin Turawa Hade Da Kifi Waje Daya
Daga: Comrade Musa Garba Augie.
Kokun san hade dankalin turawa da kifi lokacin shuka yana ƙara habbaka dankalin dakuma sashi saurin girma fiye da takin zamani.
Kifi ya dauke da sinadarin Phosphorus da Decomposition wanda kifin ke dauke dashi na Organic Substance hakan yana taimaka ma dankalin yayi saurin girma kuma ya kare irin dankalin daga rubewa.
Masu karatu mezakuce a kasata Najeriya?