‘Yan bindiga sunkai hari garin Minjibir sun kona motar yan sanda

0

Da dumi duminsa: ‘Yan bindiga sunkai hari garin Minjibir sun kona motar yan sanda

Daga Ibrahim Hamisu

Wasu Yan bindiga sun kai hari a garin Minjibir da ke Kano inda suka sace attajiri kuma suka kona motar ‘yansanda

Rahotanni sun ce yan bindigar sun shiga garin ne da karfe 2 na dare, bayan sun shiga garin ne suka fara harbi.

Rahotanni sun tabbatar da cewa yayin da yan sanda suka ji sai suka maida martani a ka fara bata kashi, inda suka kona motar ‘Yansnda kuma suka sace wani attajiri Alhaji Abdullahi Kalos.

Freedom radiyo fm ta tuntubi kakakin Yananda akan batun ya ce ba su da labarin aukuwar abun ammma za su bincika.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here