Zaben 2019: Shugaba Buhari Ya Nada Mai Magana Da Yawun Kungiyar Yakin Neman Zabensa

0

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya zabi mai magana da yawun kungiyar yakin neman zabensa a karo na biyu.
Shugaba Buhari ya zabi lauya Festus Keyamo (SAN) domin ya zamo mai magana da yawunsa a bangaren yakin nema zabensa na shekarar 2019.

Festus  ya tabbatar da zabensa da aka yi a shafinsa na twitter a yau talata, inda yace, nan gaba kadan zai yi wa ‘yan Najeriya jawabi akan sabon mukamin da ya samu.

See also  ZUWA GA 'YAR MU

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here